JAMB ta ba da haƙuri kan jinkirin fitar sakamakon UTME, ta ce yau Lahadi zai fita
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta Najeriya (JAMB) ta ba da haƙuri kan jinkirin fitar da sakamakon rukunin ɗaliban da suka rubuta jarabawar UTME a ranar Juma’a 17 ga Afrilu, 2026, tana mai tabbatar da cewa za a fitar da su!-->…
Iran da Amurka sun samu ci gaba a tattaunawar zaman lafiya amma ‘da sauran tafiya’ in ji Ghalibaf
Shugaban majalisar dokokin Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya ce an samu ci gaba a tattaunawar da ake yi da Amurka, amma har yanzu akwai tazara mai yawa kafin cimma yarjejeniya ta ƙarshe.
Ghalibaf ya bayyana hakan ne a wani jawabi da!-->!-->!-->…
Ƴan sanda sun kama wani da yankakken kan mutum da tafukan hannaye a jakarsa
Jami’an Rundunar Ƴan Sandan Jihar Ogun sun kama wani mutum mai suna Idowu Ashafa mai shekaru 43 bisa zargin mallakar sassan jikin ɗan Adam ba bisa ƙa’ida ba da kuma hannu a ayyukan tsafi a yankin Igbesa na jihar Ogun a ranar Juma’a, 17 ga!-->…
NSCDC ta gano gidan sayar da jarirai, ta ceto mata 18 masu juna biyu
Rundunar Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) reshen Jihar Lagos ta gano wani gidan sayar da jarirai ba bisa ƙa’ida ba a yankin Okuju da ke Ilado, Badagry, a ranar Alhamis 17 ga Afrilu 2026.
Kwamandan rundunar a jihar,!-->!-->!-->…
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya dakatar da komawa APC biyo bayan rikicin rabon iko da jam’iyyar
Shirin sauya sheƙar Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa All Progressives Congress (APC) ya tsaya cik sakamakon saɓani kan rabon iko.
Tattaunawar tsakanin ɓangaren PDP da ke ƙarƙashin!-->!-->!-->…
Iran ta sake rufe mashigin Hormuz yayin da rikicinta da Amurka ke ƙara tsananta
Iran ta sanar da sake rufe mashigin ruwa na Hormuz a ranar Asabar, tana mai cewa matakin martani ne ga ci gaba da killace tashoshin ruwanta da Amurka ke yi.
Sojojin Iran sun ce ikon kula da mashigin, wanda ke ɗaukar kusan kashi 20 na!-->!-->!-->…
INEC ta kammala mataki na biyu na rajistar masu zaɓe da mutum miliyan 3.7
Hukumar Independent National Electoral Commission (INEC) ta sanar da kammala mataki na biyu na ci gaba da rajistar masu zaɓe (CVR) a ranar Juma’a 17 ga Afrilu 2026, inda aka samu rajista 3,748,704 a faɗin Najeriya.
Darakta mai kula da!-->!-->!-->…
Gwamna Umar Namadi ya jaddada goyon bayansa ga kafafen yaɗa labarai a Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya karɓi tawagogin Fa’ida Radio Malam Madori da Trimming FM Auyo a ranar Juma’a a Fadar Gwamnati da ke Dutse, inda ya jaddada goyon bayan gwamnatinsa ga kafafen yaɗa labarai.
Tawagar Fa’ida Radio ta je!-->!-->!-->…
JAMB ta fitar da sakamakon ɗalibai 632,788 na ranar farko ta UTME 2026
Hukumar Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) ta sanar da fitar da sakamakon dalibai 632,788 da suka rubuta jarrabawar UTME ta 2026 a ranar Alhamis 16 ga Afrilu 2026.
Mai magana da yawun hukumar, Fabian Benjamin, ne ya bayyana!-->!-->!-->…
Shugaban tsagin ADC ya zargi Kwankwaso da cin amanar Arewa a zaɓen 2023
Nafiu Bala Gombe, wani shugaban tsagin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), ya zargi Rabiu Musa Kwankwaso da cin amanar Arewa a gabanin zaɓen 2023.
Kwankwaso ya tsaya takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin New Nigerian Peoples Party!-->!-->!-->…