Majalisar Jigawa Ta Ba da Umarnin Ƙwato Kuɗaɗen Jama’a da Aka Sace Tsakanin 2019 zuwa 2024
Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta ba da shawarar a ƙwato kuɗaden jama’a da aka yi amfani da su ba bisa ƙa’ida ba daga matakin gwamnatin jihar da ƙananan hukumomi 27 tsakanin shekarun 2019 zuwa 2024.
Kamfanin Dillancin Labarai na!-->!-->!-->…
An Samu Ɓullar Cutar Korona A Najeriya, Gwamnati na Ƙoƙarin Daƙile Yaɗuwar Cutar
An tabbatar da wani sabon mutum mai ɗauke da cutar COVID-19 a Jihar Cross River da ke kudancin Najeriya, a cewar rahoton Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) a ranar Talata.
Kwamishinan Lafiya na jihar, Dakta Henry Ayuk, ya!-->!-->!-->…
Trump Ya Tsawaita Tsagaita Wuta da Iran Yayin da Amurka Ke Jiran Sabuwar Matsaya daga Iran
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya umarci sojojin ƙasarsa su tsawaita tsagaita wuta da Iran tare da ci gaba da toshe tashoshin ruwan kasar, yana jiran shugabannin Tehran su gabatar da matsaya guda kan tattaunawa.
Trump ya bayyana hakan!-->!-->!-->…
Gwamnan Kano Abba Kabir Ya Naɗa Murtala Sule Garo a Matsayin Mataimakinsa
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya naɗa Alhaji Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna bayan murabus ɗin da Comrade Abdulsalam Gwarzo ya yi.
Sanarwar ta fito ne daga bakin mai magana da yawun gwamnan, Mustapha Muhammad,!-->!-->!-->…
Jigawa ta Ƙaddamar da Sabuwar Jami’ar Kimiyyar Lafiya Bayan Sayen Khadija University
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya jagoranci bikin karɓar Khadija University da ke Majia a ranar Talata tare da mayar da ita Jami’ar Kimiyyar Lafiya ta Jihar Jigawa (Jigawa State University of Medical and Allied Health Sciences,!-->…
Trump Ya Musanta Zargin Jan Shi Ya Shiga Yaƙin Iran, Ya Kare Kansa Da Cewa Raɗin Kansa ne Ya Kai Shi
Shugaban Amurka Donald Trump ya musanta cewa Isra’ila ce ta janyo shi cikin rikicin yaƙi da Iran, yayin da ake ci gaba da suka kan matsayinsa a rikicin a ranar Litinin.
Trump ya wallafa a shafinsa na sada zumunta cewa ya yanke hukunci!-->!-->!-->…
Matasa Sun Mamaye Ofishin INEC a Lagos, Sun Nemi Shugaban Hukumar Ya Sauƙa
Matasa daga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) sun gudanar da zanga-zanga a ofishin Hukumar Zaɓe ta Kasa (INEC) da ke Yaba a Jihar Lagos a ranar Litinin.
Masu zanga-zangar sun nemi Shugaban hukumar na ƙasa, Joash Amupitan, ya!-->!-->!-->…
Sabbin Hare-hare a Filato Sun Hallaka Mutane 6, Rashin Tsaro Ya Ƙara Ta’azzara
Aƙalla mutane shida ne suka rasu yayin wasu hare-hare guda biyu da aka kai a ƙananan hukumomin Riyom da Barkin Ladi da ke Jihar Filato a Najeriya.
Hare-haren sun faru ne a ƙauyen Shonun da ke Riyom da kuma Hurum a yankin Gashish na!-->!-->!-->…
Tsoffin Ƴan Sanda Sun Yi Zanga-Zanga a Abuja Kan Tsarin Fanshonsu, Sun Rufe Kofar Shiga Fadar…
A ranar Litinin ɗin nan, ƴan sandan da suka yi ritaya tare da iyalansu a ƙarƙashin dandalin Police Retired Officers Forum of Nigeria (PROF) sun gudanar da zanga-zanga a Abuja, babban birnin Najeriya, kan ci gaba da shigar da ƴan sanda!-->…
Atiku ya soki gargaɗin Gwamnati ga kafafen yaɗa labarai, ya ce ana ƙoƙarin tauye ƴancin faɗin…
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya ce gargaɗin da Hukumar Kula da Kafofin Yaɗa Labarai ta Ƙasa (NBC) ta fitar wani yunƙuri ne na tauye ƴancin faɗin albarkacin baki a ƙasar.
A jiya Asabar, NBC ta gargaɗi masu gabatar!-->!-->!-->…