Masana a Majalisar Ɗinkin Duniya sun soki hare-haren Isra’ila a Lebanon, sun nemi dakatar da sayar mata da makamai
Gungun masana a Majalisar Ɗinkin Duniya sun bayyana hare-haren Isra’ila a Lebanon a matsayin na haramun, suna kira ga ƙasashe mambobi da su dakatar da tura makamai zuwa Isra’ila.
Masanan 19 da ke aiki a fannoni daban-daban na haƙƙin ɗan adam sun fitar da sanarwar ne a ranar Laraba yayin da Isra’ila ke ci gaba da kai hare-hare a kudancin Lebanon!-->!-->!-->…
Read More...