Browsing Category
Ilimi
Makarantu, jami’o’i, gyare-gyare, da tallafin karatu.
A yau JAMB zata fara fitar da sakamakon jarabawar UTME ta 2026
Hukumar Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) ta sanar da cewa za ta fitar da sakamakon jarrabawar UTME ta 2026 da aka yi ranar Alhamis kafin tsakar daren Juma’a.
Mai magana da yawun hukumar, Fabian Benjamin, ne ya bayyana!-->!-->!-->…
Ƴan bindiga sun sace fasinjoji 14 ciki har da ɗalibai masu shirin rubuta JAMB
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da aƙalla fasinjoji 14, ciki har da ɗaliban da za su rubuta jarabawar JAMB, a kan hanyar Makurdi zuwa Otukpo a Jihar Benue.
Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da daren Laraba yayin da fasinjojin ke tafiya!-->!-->!-->…
JAMB ta fitar da ƙa’idojin jarabawar UTME ta 2026 tare da gargaɗin ɗalibai
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta Najeriya, JAMB, ta fitar da tsauraran ƙa’idoji ga masu rubuta jarabawar UTME ta 2026 da za a fara daga ranar 16 zuwa 25 ga Afrilu.
Hukumar ta ce dole ne ɗalibai su bi ƙa’idojin domin!-->!-->!-->…
BUK Ta Sanar da Rasuwar Matar Prof. Attahiru Jega, An Yi Jana’izarta a Abuja
Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ta sanar da rasuwar Hajiya Hadiza Attahiru Jega, matar tsohon shugaban jami’ar kuma tsohon shugaban INEC, Farfesa Attahiru Jega.
A cikin sanarwar da jami’ar ta fitar a shafukanta na sada zumunta a ranar!-->!-->!-->…
JAMB Ta Ƙaryata Jita-Jitar Ɗage Jarabawa, Ta Kira Sanarwar Da ‘Mugun Nufi’
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta Najeriya, JAMB, ta ƙaryata wata sanarwa da ke yawo cewa an ɗage jarabawar UTME ta 2026, tana mai bayyana ta a matsayin ƙarya da mugun nufi.
A cikin sanarwar da ta fitar a ranar Asabar,!-->!-->!-->…