“Ban gama yanke shawarar barin ADC ba, ina dai tattaunawa da NDC da PRP kan neman mafita,” –…
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce bai yanke hukunci kan makomar siyasarsa ba duk da raɗe-raɗin cewa zai fice daga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC).
A cikin wata sanarwa da ya fitar a daren ranar Asabar, Kwankwaso ya ce yana!-->!-->!-->…
Cikin wata 2 kacal, Najeriya ta samu ƙarin kuɗin shiga na naira tiriliyan 5.13 dalilin yaƙin Amurka…
Najeriya ta samu ƙarin kuɗin shiga na kusan naira tiriliyan 5.13 cikin watanni biyu sakamakon hauhawar farashin mai a kasuwar duniya da rikicin Amurka da Iran ya haddasa.
Rahotanni sun nuna cewa farashin mai ya tashi daga ƙasa da dala!-->!-->!-->…
Peter Obi ya bayyana dalilan ficewarsa daga ADC, ya zargi tsarin siyasar Najeriya da matsaloli
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023, Peter Obi, ya bayyana dalilan ficewarsa daga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X.
A cikin saƙon da ya wallafa bayan!-->!-->!-->…
ADC ta fitar da jadawalin zaɓen fidda gwani na 2026 da farashin fom na takara
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta sanar da jadawalin gudanar da zaɓuɓɓukan fidda gwani na shekarar 2026 tare da bayyana farashin fom ɗin shiga takara.
A cikin sanarwar da sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar, Mallam Bolaji!-->!-->!-->…
INEC ta dawo da sunayen shugabannin ADC ƙarƙashin David Mark a shafinta
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya (INEC) ta sabunta bayananta inda ta dawo da Sanata David Mark a matsayin shugaban jam’iyyar African Democratic Congress (ADC).
Binciken da aka yi a shafin yanar gizon hukumar ya nuna cewa an kuma!-->!-->!-->…
Maimakon ‘Sabon Fata,’ gwamnatin Tinubu ta ‘sabunta wahalar ma’aikata’ in ji Atiku a Ranar Ma’aikata
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, a ranar Alhamis ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da jefa ma’aikatan Najeriya cikin sabuwar wahala duk da alƙawarin “sabon fata” da ta yi a shekarar 2023.
A cikin wata sanarwa!-->!-->!-->…
Tinubu ya naɗa sabon minista, ya kuma kafa kwamiti domin gyaran wutar lantarkin Najeriya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, a ranar Laraba, ya sanar da naɗin Joseph Tegbe a matsayin Ministan Wutar Lantarki tare da naɗa Lanre Babalola a matsayin mai ba shi shawara na musamman kan wutar lantarki a Abuja.
Sanarwar ta fito!-->!-->!-->…
Ƙungiyoyin ƙwadago sun gargaɗi gwamnati kan yawaitar talauci da rashin tsaro a Najeriya
Shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago a Najeriya sun bayyana damuwa kan ƙaruwar rashin tsaro da talauci a wani taron gabatar da jawabi kafin bikin ranar ma’aikata ta 2026 da aka gudanar a Abuja.
Kwafin jawabin da aka fitar a daren ranar!-->!-->!-->…
Abin da hukuncin da Kotun Ƙoli ta yi kan shugabancin PDP da ADC ke nufi da matakan da jam’iyyun ke…
Kotun Ƙoli ta Najeriya a ranar Alhamis, 30 ga Afrilu, 2026 ta yanke hukunce-hukunce biyu masu muhimmanci da suka sauya yanayin rikicin shugabanci a jam’iyyun adawa na Peoples Democratic Party (PDP) da African Democratic Congress (ADC).
!-->!-->!-->…
PDP ta tabbata ta Wike bayan Kotun Ƙoli ta yi watsi da ƙarar tsagin Tanimu Turaki
Kotun Ƙoli ta Najeriya ta yi watsi da ƙarar daukaka ƙara da kwamitin gudanarwa na jam’iyyar PDP ƙarƙashin jagorancin Taminu Turaki ya shigar a ranar Alhamis.
A hukuncin mafi rinjaye da Mai shari’a Stephen Adah ya karanta, kotun ta!-->!-->!-->…