Browsing Category
Makamashi da Mai
Labaran mai, iskar gas, da makamashi mai sabuntawa.
Yanda Rashin Wutar Lantarki Ya Ci Gaba da Jefa Ƴan Najeriya cikin Duhu Duk da Alƙawurran Gwamnati
Rahoton da jaridar BusinessDay ta wallafa na musamman ya nuna yadda matsalar wutar lantarki a Najeriya ke ci gaba da ta’azzara duk da alƙawurran da gwamnatin tarayya ta ɗauka tun daga shekarar 2023.
Lokacin da Ministan Wutar Lantarki,!-->!-->!-->…
Matatar Dangote Ta Ƙara Farashin Mai, Al’umma Na Fargabar Ƙarin Tsadar Rayuwa A Najeriya
Matatar Dangote ta sanar da ƙarin farashin man fetur zuwa ₦1,275 kan kowace lita da man dizal zuwa ₦1,950, lamarin da ya ƙara jefa al’umma cikin damuwa kan tsadar rayuwa.
Wani jami’in matatar ya tabbatar da ƙarin, yana mai cewa an yi!-->!-->!-->…
Biyo Bayan Shan Caccaka Daga Ƴan Adawa, Tinubu Ya Amince da Biyan Bashin Naira Tiriliyan 3.3 Na…
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da wani tsari na biyan bashin da ya kai Naira tiriliyan 3.3 domin warware matsalolin da suka daɗe suna addabar ɓangaren wutar lantarki a ƙasar.
Wannan mataki, kamar yadda fadar shugaban!-->!-->!-->…
Fashewar Motar CNG Ta Tayar da Hankalin Jama’a a Kaduna, Duk da Rashin Samun Asarar Rai
Wata motar bas mai amfani da iskar CNG ta yi kaca-kaca bayan wata fashewar ba zato a tashar Mando da ke Jihar Kaduna.
A cewar rahoton Punch, lamarin ya faru ne ba tare da ganin wata alama ba, inda ya bar motar cikin mummunar lalacewa!-->!-->!-->…