A yau JAMB zata fara fitar da sakamakon jarabawar UTME ta 2026
Hukumar Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) ta sanar da cewa za ta fitar da sakamakon jarrabawar UTME ta 2026 da aka yi ranar Alhamis kafin tsakar daren Juma’a.
Mai magana da yawun hukumar, Fabian Benjamin, ne ya bayyana!-->!-->!-->…
Gwamnati ta musanta haramta bayar da bashin kati da data a Najeriya, bayan wasu kamfanonin sun…
Hukumar Federal Competition and Consumer Protection Commission (FCCPC) ta bayyana cewa ba ta haramta sabis na bayar da bashin kati ko bashin data ba a Najeriya, bayan rahotannin da suka yaɗu a kafafen sada zumunta kan hakan.
A cikin!-->!-->!-->…
Farashin mai ya faɗi a duniya bayan Iran ta buɗe mashigin Hormuz ga jiragen kasuwanci
Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya ragu a ranar Juma’a, 17 ga Afrilu, 2026 bayan Iran ta sanar da buɗe mashigin Hormuz ga jiragen kasuwanci.
Farashin gangar ɗanyen mai na Brent ya sauƙa zuwa dala 88 daga sama da dala 98 da ya!-->!-->!-->…
Shugaba Tinubu ya rattaba hannu kan kasafin kuɗin 2026 na naira tiriliyan 68.32
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya rattaɓa hannu kan dokar kasafin kuɗin shekarar 2026 mai darajar naira tiriliyan 68.32 a ranar Juma’a, 17 ga Afrilu, 2026.
Sanarwar hakan ta fito ne cikin wata takarda da mai ba shugaban ƙasa!-->!-->!-->…
FIFA ta tabbatar Iran za ta halarci gasar cin kofin duniya ta 2026 duk da rikicin Gabas ta Tsakiya
Shugaban FIFA, Gianni Infantino, ya ce Iran za ta halarci gasar cin kofin duniya ta 2026 duk da rikicin da ke gudana a yankin Gabas ta Tsakiya.
Infantino ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin wani taron tattalin arziƙi da kamfanin!-->!-->!-->…
Ƴan bindiga sun sace fasinjoji 14 ciki har da ɗalibai masu shirin rubuta JAMB
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da aƙalla fasinjoji 14, ciki har da ɗaliban da za su rubuta jarabawar JAMB, a kan hanyar Makurdi zuwa Otukpo a Jihar Benue.
Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da daren Laraba yayin da fasinjojin ke tafiya!-->!-->!-->…
Trump ya sanar da yarjejeniyar tsagaita wuta na kwanaki 10 tsakanin Isra’ila da Lebanon
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sanar da cimma yarjejeniyar tsagaita wuta na kwanaki 10 tsakanin Isra’ila da Lebanon bayan tattaunawa da shugabannin ƙasashen biyu.
Trump ya bayyana hakan ne a wani saƙo da ya wallafa a dandalin Truth!-->!-->!-->…
Masana a Majalisar Ɗinkin Duniya sun soki hare-haren Isra’ila a Lebanon, sun nemi dakatar da sayar…
Gungun masana a Majalisar Ɗinkin Duniya sun bayyana hare-haren Isra’ila a Lebanon a matsayin na haramun, suna kira ga ƙasashe mambobi da su dakatar da tura makamai zuwa Isra’ila.
Masanan 19 da ke aiki a fannoni daban-daban na haƙƙin ɗan!-->!-->!-->…
BBC na shirin rage ma’aikata kusan 2,000 saboda matsin tattalin arziƙi
Kafar watsa labarai ta BBC ta sanar da shirin rage ma’aikata tsakanin 1,800 zuwa 2,000, wanda ke kusan kashi ɗaya cikin goma na ma’aikatanta, domin fuskantar matsin tattalin arziƙi mai tsanani da yake ciki.
BBC ta ce tana buƙatar!-->!-->!-->…
Atiku Abubakar ya ce zaɓen 2027 na iya zama na ƙarshe a takararsa ta shugaban ƙasa
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce zaɓen shugaban ƙasa na 2027 na iya zama fafatawarsa ta ƙarshe domin shugabancin Najeriya, yana mai danganta hakan da shekarunsa da kuma muhimmancin zaɓen.
Atiku, wanda ya kasance!-->!-->!-->…