Browsing Category
Amurka
Labaran Arewaci da Kudancin Amurka.
Amurka Ta Gargaɗi Ƴan Ƙasarta Kan Zuwa Najeriya Saboda Tsanantar Matsalar Tsaro
Gwamnatin Amurka ta gargaɗi ƴan ƙasarta da su guji tafiya Najeriya tare da umartar ma’aikatanta masu sauƙin aiki su fice daga ƙasar, watanni biyar bayan ayyana Najeriya a matsayin “Country of Particular Concern.”
A wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Iran da Amurka Sun Amince da Tsagaita Wuta na Makonni Biyu, Tattaunawa Za Ta Gudana a Islamabad
Ƙasar Iran ta amince da tsagaita wuta na makonni biyu da Amurka ta gabatar, tare da sanar da cewa za a fara tattaunawa a birnin Islamabad na ƙasar Pakistan a ranar Juma’a.
Wannan na zuwa ne bayan shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana!-->!-->!-->…
Fadar White House Ta Musanta Zargin Batun Amfani da Makamin Ƙare Dangi Kan Iran
Fadar gwamnatin Amurka ta White House ta musanta zargin cewa Mataimakin Shugaban Ƙasa JD Vance ya yi nuni da yiwuwar amfani da makamin nukiliya a Iran.
Wannan martani ya zo ne bayan muhawarar da ta ɓarke a shafukan sada zumunta.
!-->!-->!-->!-->!-->…
“Mahaukaci Mai Hatsari Ga Tsaron Ƙasa,” Ƴan Majalisar Amurka Ga Trump Kan Yaƙi Da Iran
Wasu ƴan majalisa ƴan Democrat a Amurka sun yi Allawadai da Shugaba Donald Trump kan sabuwar barazanar kai hari kan cibiyoyin fararen hula a Iran, kamar yanda kafar Al Jazeera ta rawaito.
Trump ya yi wannan barazana ne a wani sako mai!-->!-->!-->…