Ƙungiyara tallata Tinubu da Namadi ta yabawa Tinubu da Namadi, zata siyawa Halima Zakari fom na…
Ƙungiyar Grassroots Mobilization for Asiwaju and Danmodi/Roller (GMA/DR 2023) ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, da Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, tare da amincewa da tsayar da!-->…
Jam’iyyar LP ta zaɓi Nenadi Usman a matsayin shugabar jam’iyyar ta ƙasa a taron Umuahia
Jam’iyyar Labour Party (LP) ta zaɓi tsohuwar ministar kuɗi, Nenadi Usman, a matsayin shugabar jam’iyyar ta ƙasa a babban taron da aka gudanar a ranar Talata a Umuahia, babban birnin Jihar Abia.
Sanarwar da sabon kakakin jam’iyyar, Ken!-->!-->!-->…
Ko albashin miliyan ɗaya ake ba wa ma’aikaci ba zai wadatar ba idan darajar kuɗi ta lalace –…
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta ce ko da ma’aikata suna karɓar albashin naira miliyan ɗaya a wata, ba zai wadatar ba idan darajar naira ta ci gaba da faɗuwa, kamar yadda shugaban ƙungiyar Joe Ajaero ya bayyana ranar Talata a Abuja.
!-->!-->…
Majalisar Kano ta amince da Garo a matsayin mataimakin gwamna bayan an kasa ƙalubalantarsa
Majalisar dokokin Jihar Kano ta amince da naɗin Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna bayan tantance shi.
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunansa ga majalisar a ranar 22 ga Afrilu, 2026.
Mataimakin kakakin!-->!-->!-->!-->!-->…
Iran ta gabatar da shirin buɗe Hormuz yayin da take jinkirta tattaunawa kan nukiliyarta da Amurka
Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi, ya gabatar da wani sabon shiri na diflomasiyya domin buɗe mashigar ruwa ta Hormuz yayin da ya jinkirta tattaunawa da Amurka kan shirin nukiliya, a wata ziyarar kwanaki uku da ya kai Pakistan,!-->…
Ba don taimakon Nijar ba da Najeriya ba ta yi nasara a Yaƙin Basasarta ba – Obasanjo ya caccaki…
Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana a wata hira da aka watsa a shirin Soni Irabor Live na tashar News Central cewa Najeriya ba ta samu nasara a Yaƙin Basasa na 1967 zuwa 1970 ba sai da taimakon Jamhuriyar Nijar.
Ya!-->!-->!-->…
Jam’iyyun adawa sun buƙaci INEC ta tsawaita wa’adin zaɓen fidda gwani zuwa Yulin 2026
Jam’iyyun siyasa na adawa a Najeriya sun buƙaci Hukumar Zaɓe mai zaman kanta (INEC) ta tsawaita wa’adin gudanar da zaɓen fidda gwani zuwa ƙarshen watan Yulin 2026.
Buƙatar na ƙunshe ne cikin sanarwar da aka fitar a ranar Asabar bayan!-->!-->!-->…
Donald Trump ya tsallake rijiya da baya bayan an farmake shi a Washington DC
Shugaban Amurka Donald Trump ya tsallake rijiya da baya bayan da jami’an tsaro suka fitar da shi daga wajen wani taro a otel ɗin Washington Hilton da ke Washington DC a daren Asabar bayan wani mutum ɗauke da bindiga ya buɗe wuta.
Fadar!-->!-->!-->…
Matthew Kukah ya ce a daina kiran sa Bahaushe, shi ɗan Najeriya ne daga Zangon Kataf a Jihar Kaduna
Bishop na cocin Katolika a Sokoto kuma shugaban jami’ar Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu University (COOU), Most Rev. Dr. Matthew Hassan Kukah, ya buƙaci ƴan Najeriya su daina kiran sa Bahaushe, yana mai cewa shi cikakken ɗan Najeriya ne daga!-->…
Najeriya ta fi ƙasashen da ake yaƙi matsalar tsaro, ana kashe aƙalla mutane 15 ana sace 19 a kullum…
Shugaban jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Sanata David Mark, ya yi gargaɗi kan taɓarɓarewar tsaro da raguwar ƴancin demokaraɗiyya a Najeriya.
Mark ya bayyana hakan ne a ranar Asabar a taron jam’iyyun adawa da aka gudanar a!-->!-->!-->…