Amurka Ta Gargaɗi Ƴan Ƙasarta Kan Zuwa Najeriya Saboda Tsanantar Matsalar Tsaro
Gwamnatin Amurka ta gargaɗi ƴan ƙasarta da su guji tafiya Najeriya tare da umartar ma’aikatanta masu sauƙin aiki su fice daga ƙasar, watanni biyar bayan ayyana Najeriya a matsayin “Country of Particular Concern.”
A wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Majalisar Zamfara Ta Dakatar da Shugabannin Ƙananan Hukumomi Biyu Kan Zargin Almundahana
Majalisar dokokin Jihar Zamfara ta dakatar da shugabannin ƙananan hukumomi biyu bisa zargin karkatar da kuɗaɗe da kuma ƙin bada bayanai kan yadda aka kashe su.
Waɗanda abin ya shafa sun hada da Mannir Mu’azu Haidara na Kaura Namoda da!-->!-->!-->…
Jigawa Ta Yi Fice Yayinda INEC Ta Yi Rajistar Sabbin Masu Zaɓe Kusan Miliyan 3 da Rabi a Najeriya
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa a Najeriya (INEC) ta sanar da cewa ta yi rajistar sabbin masu zaɓe sama da miliyan 3.4 a mataki na biyu na shirin rajistar masu zaɓe da ake yi a faɗin ƙasar.
A cewar rahoton mako na 13 da aka fitar a!-->!-->!-->…
Rikici Ya Kunno Kai a APCn Bauchi Kan Shirin Karɓar Gwamna Bala Zuwa Jam’iyyar
Rikici mai tsanani ya kunno kai a cikin jam’iyyar APC a jihar Bauchi sakamakon shirin karɓar Gwamna Bala Mohammed cikin jam’iyyar, kamar yanda HAUSA TIMES ta samo daga PUNCH.
Wannan saɓani ya bayyana ne a wani taron ƴan majalisar!-->!-->!-->…
RAHOTO: An Samu Hare-Haren Bam Kusan 2000 a Arewa Maso Gabashin Najeriya Tsakanin 2017 da 2024
Wani sabon rahoto na nazarin ayyukan kawar da nakiyoyi a Najeriya na shekarar 2025 ya nuna cewa an samu jimillar hare-haren ababen fashewa na IED guda 1,934 a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya tsakanin 2017 zuwa 2024.
Rahoton, wanda!-->!-->!-->…
Ƴan Kwanaki Masu Zuwa Za a Samu Ambaliya a Jihohi 10 Saboda Mamakon Ruwan Sama – Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar samun ruwan sama mai ƙarfi da zai iya haddasa ambaliya a wasu yankuna na jihohi goma tsakanin ranar 8 zuwa 12 ga Afrilu, 2026.
Wannan sanarwa ta fito ne daga Cibiyar Gargaɗin Ambaliya!-->!-->!-->…
Bayan Gabatar da Ƙudirori 38 A Majalissa, Amadi Ya Raba Motoci, Miliyoyin Nairori da Taransifomomi…
Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazaɓar Mbaitoli/Ikeduru ta Jihar Imo, Honarabul Injiniya Akarachi Amadi, ya ƙaddamar da wani gagarumin shirin tallafawa al’ummarsa da nufin bunƙasa rayuwar jama’a da kuma inganta ababen more rayuwa a!-->…
Atiku Ya Caccaki Gwamnatin Tinubu kan Yunƙurin Ruguza Demokaraɗiyyar Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar, ya yi gargaɗi kan abin da ya kira ƙoƙarin raunana demokaraɗiyya a Najeriya.
A wata sanarwa da mai taimaka masa kan hulɗa da jama’a, Phrank Shaibu, ya fitar, Atiku ya ce raba kayan!-->!-->!-->…
Matatar Dangote Ta Ƙara Farashin Mai, Al’umma Na Fargabar Ƙarin Tsadar Rayuwa A Najeriya
Matatar Dangote ta sanar da ƙarin farashin man fetur zuwa ₦1,275 kan kowace lita da man dizal zuwa ₦1,950, lamarin da ya ƙara jefa al’umma cikin damuwa kan tsadar rayuwa.
Wani jami’in matatar ya tabbatar da ƙarin, yana mai cewa an yi!-->!-->!-->…
Ƙasashen Duniya Sun Yi Maraba da Tsagaita Wuta Tsakanin Amurka da Iran
Ƙasashe da dama a duniya sun yi maraba da yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran, wadda za ta kai ga tattaunawar zaman lafiya a Islamabad.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya ce yana goyon bayan matakin, amma ya!-->!-->!-->…