Mahara a Plateau sun hallaka mutum biyar a wani harin farkon dare da suka kai ranar Lahadi
Aƙalla mutum biyar ne suka mutu bayan wani hari da ƴan bindiga suka kai a daren Lahadi a yankin Fan da ke ƙaramar hukumar Barkin Ladi ta Jihar Plateau.
Wani mazaunin yankin ya shaida wa jaridar BusinessDay cewa lamarin ya faru ne da!-->!-->!-->…