Kwankwaso ya bayyana NDC a matsayin mafita, Peter Obi ya roƙi ƴaƴanta su guji kai jam’iyyar kotu
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, ya buƙaci magoya bayansa su yi rajista da jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC).
Kwankwaso ya yi wannan kira ne bayan ya shiga jam’iyyar tare da Peter Obi a ranar Lahadi a Abuja.
Sun!-->!-->!-->!-->!-->…