Sabbin Hare-hare a Filato Sun Hallaka Mutane 6, Rashin Tsaro Ya Ƙara Ta’azzara
Aƙalla mutane shida ne suka rasu yayin wasu hare-hare guda biyu da aka kai a ƙananan hukumomin Riyom da Barkin Ladi da ke Jihar Filato a Najeriya.
Hare-haren sun faru ne a ƙauyen Shonun da ke Riyom da kuma Hurum a yankin Gashish na!-->!-->!-->…