Ko albashin miliyan ɗaya ake ba wa ma’aikaci ba zai wadatar ba idan darajar kuɗi ta lalace –…
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta ce ko da ma’aikata suna karɓar albashin naira miliyan ɗaya a wata, ba zai wadatar ba idan darajar naira ta ci gaba da faɗuwa, kamar yadda shugaban ƙungiyar Joe Ajaero ya bayyana ranar Talata a Abuja.
!-->!-->…