Farashin mai ya faɗi a duniya bayan Iran ta buɗe mashigin Hormuz ga jiragen kasuwanci
Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya ragu a ranar Juma’a, 17 ga Afrilu, 2026 bayan Iran ta sanar da buɗe mashigin Hormuz ga jiragen kasuwanci.
Farashin gangar ɗanyen mai na Brent ya sauƙa zuwa dala 88 daga sama da dala 98 da ya!-->!-->!-->…