Ƴan Kwanaki Masu Zuwa Za a Samu Ambaliya a Jihohi 10 Saboda Mamakon Ruwan Sama – Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar samun ruwan sama mai ƙarfi da zai iya haddasa ambaliya a wasu yankuna na jihohi goma tsakanin ranar 8 zuwa 12 ga Afrilu, 2026.
Wannan sanarwa ta fito ne daga Cibiyar Gargaɗin Ambaliya!-->!-->!-->…