Jam’iyyar LP ta zaɓi Nenadi Usman a matsayin shugabar jam’iyyar ta ƙasa a taron Umuahia
Jam’iyyar Labour Party (LP) ta zaɓi tsohuwar ministar kuɗi, Nenadi Usman, a matsayin shugabar jam’iyyar ta ƙasa a babban taron da aka gudanar a ranar Talata a Umuahia, babban birnin Jihar Abia.
Sanarwar da sabon kakakin jam’iyyar, Ken!-->!-->!-->…