“Obi da Kwankwaso ba dagaske suke ba, kawai suna son samun sassauƙan tikitin takara ne,” in ji APC
Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar APC, Felix Morka, ya bayyana Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin marasa tsari sakamakon sauya jam’iyyu da suke yi akai-akai.
Morka ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin wata hira a shirin!-->!-->!-->…