Browsing Category
Gabas Ta Tsakiya
Labaran Gabas Ta Tsakiya da ci gaba.
Pakistan Ta Gabatar Da Matakai 2 Na Shirin Sulhu Tsakanin Amurka da Iran
Ƙasar Pakistan ta gabatar da wani shirin sulhu mai matakai biyu domin kawo ƙarshen yaƙin Amurka da Iran, kamar yadda kamfanin Reuters ya ruwaito.
Jami’an Iran sun tabbatar da wannan yunƙuri a ranar Litinin ɗin nan.
Shirin ya haɗa da!-->!-->!-->!-->!-->…
Barazanar Rufe Babul-Mandeb: Tashin Hankali Ya Ƙara Ƙamari A Gabas Ta Tsakiya
Wani babban mai ba da shawara ga jagoran Iran ya yi barazanar cewa ƙawayen ƙasar za su iya rufe mashigin ruwan Babul-Mandeb, kamar yadda aka yi a Hormuz, kamar yanda Al Jazeera ta rawaito.
Ali Akbar Velayati ya bayyana cewa idan Amurka!-->!-->!-->…
Oman da Iran Sun Tattauna Hanyoyin Buɗe Mashigin Hormuz Yayinda Yaƙi Ke Ci Gaba
Ƙasashen Oman da Iran sun gudanar da ganawar mataimakan ministocin harkokin wajensu domin tattauna hanyoyin tabbatar da zirga-zirgar jiragen ruwa cikin sauƙi a mashigin Hormuz.
A cewar Al Jazeera, an gudanar da taron ne tare da ƙwararru!-->!-->!-->…
Harin Jirage Marasa Matuƙi na Iran Ya Lalata Muhimman Wuraren Kadarorin Amurka a Kuwait
Kadarorin Amurka da ke Kuwait sun shiga cikin sahun wuraren da hare-haren Iran suka shafa a ƴan kwanakin nan, inda aka kai manyan hare-hare ta sama da jiragen marasa matuƙi (drones).
A cewar Al Jazeera, hukumomin ƙasar sun ce, an kai!-->!-->!-->…
Iran Ta Sassauta Takunkumi a Mashigin Hormuz, Ta Bai wa Jiragen Iraƙi Ƴancin Wucewa
Iran ta sanar da cewa jiragen ruwan Iraƙi za su ci gaba da wucewa cikin ƴanci a mashigin Hormuz, wata muhimmiyar hanya ta safarar makamashi a duniya, a wani sabon mataki na sassauta tsauraran matakan da ta ɗauka.
A cewar rahoton Al!-->!-->!-->…